Waye mahaifin Ummi Rahab

Waye mahaifin Ummi Rahab ?

Yanzu ma dai da zafina na dawo, dangane da waye mahaifin Ummi Rahab, mun ƙokarta yin bincike kuma ga sakamakon wannan bincike da muka gabatar.

Waye mahaifin Ummi Rahab

Duk wani bincike dana gudanar bai samar min sahihi kuma ƙwaƙƙwaran sakamako ba, amma kuma mun taho da wani wanda mai karatu zai so yaji menene shi, waɗansu mujallu da shafukan yanar gizo sun ruwaito cewa, ainahin mahaifin Ummi Rahab balarabe ne kuma ya fito daga tsatson larabawa, wato shiɗin asalin mazaunin Saudiyya ne dake gabashin duniya, wasu majiyoyi sun ce yana raye wasu kuma sun tabbatar da cewa ba lallai yana da rai ba, koma dai menene ba wannan ne bukatar wannan rubutu nawa ba, abinda muka fi buƙata shine sanin waye mahaifin Ummi Rahab. 

A wannan bayani na cewa mahaifin nata balarabe ne, eh mu ma zamu iya shaidar hakan domin kuwa, da ganin ita kanta shahararriyar jarumar munsan cewa eh lallai ba cikakkiyar bahaushiya bace gaba da baya. 

Domin kuwa tana matuƙar kama da kyawawan larabawa musamman idan kayi dubi da maganai da kuma tsinin hancinta. Wanda tun a fitowar farko na shirye-shiryen kannywood muka santa a haka. Har wasu suke cewa wata ƙila mahaifiyarta ta auri balarabe ne bayan zuwanta ƙasa mai tsarki wato saudiyya ko kuma akasin hakan Allah ne masani.

Baya ga batun mahaifin Ummi Rahab ɗan Saudi Arabia ne, wasu shafukan sada zumunta na manyan masu bincike sun ce a'a mahaifinta balarabe ne kuma ɗan asalin ƙasar Afghanistan ne, kuma koma dai menene wannan jaruma mutuniyar kirki ce, sannan kuma tanada nata iyayen ba daga sama ta faɗo ba, a koda yaushe ya kamata mutane su dinga yiwa yan uwansu fatan alkhairi bawai su dinga aibata musulmi ɗan uwansu ba.

Wannan hoto dake ƙasa bincikenmu ya taho dashi kuma yanada alaƙa da ita jarumar wato Ummi Rahab. Majiyar kuma ta tabbatar cewa shine mahaifin jarumar.

Waye mahaifin Ummi Rahab

Wacece ita kanta Ummi Rahab:

Kyakkyawar jaruma ce mai dakawa maza gumba a hannu, domin kuwa ta taka rawar gani a shirye-shiryen kannywood data fito na baya harma dana yanzu, kamar a baya shirin wasan kwaikwayo mai suna 'Ummi' da kuma shirin Adam a Zango mai dogon zango mai taken Farin Wata wanda yan magana ke cewa sha kallo. An haifeta a shekara ta dubu biyu da ashirin da uku a jihar Kadunan Najeriya wato yanzu haka muka shekarar dubu biyu da ashirin da huɗu wanda ke dai dai da shekara ashirin da ɗaya na shekarun jarumar, a yanzu haka da nake maka wannan zance tayi aure, kuma tana tareda mijinta wato jarumi sannan mawaƙi lilin Baba.

Waye mijin Ummi Rahab;

Shu'aibu Amadu Abbas wanda aka fi sani lilin Baba fitaccen mawaƙi ne kuma jarumi a masana'antar shirya fina-finai ta kannywood, ya kasance miji ɗaya tilo ga jaruma Ummi Rahab.

Watan aihuwa: ɗaya ga watan Januri 1992.

Wajen haihuwa: Gwoza, daga jihar Borno.

Aiki: Jarumi, mawaƙi.

Iyaye: Ahmadu Abbas da Malama Binta Ahmad.

Farkon rayuwarsa ya fara siyar da ƙanƙara a kasuwar Bata dake ƙaramar hukumar fagge dake birnin Kano, daga baya kuma sun koma babban birnin Najeriya wato Abuja tareda dan uwansa, inda ya nemi na kansa gamida tada jari kuma ya soma sana'ar siyar da motoci.


{getButton} $text={JOIN OUR TELEGRAM CHANNEL} {getButton} $text={JOIN OUR WHATSAPP CHANNEL}


Recent Post Next Post