Gajerun labaran ban dariya

Tatsuniya mai ban dariya musha dariya Kunsan yan magana sunce taɓa kiɗi taɓa karatu, to yau idan mai duka ya yarje, mun kawo gajerun labaran ban dariya, tatsuniyar ban dariya daga littafin musha dariya. LABARIN FARISA Farisa ya k…

Yadda amarya zatayi a daren farko

Yadda amarya zatayi a daren farko Jawabinmu na wannan rana, ya ta'allaƙa ne kacokan kan yadda amarya zatayi a daren farko musamman budurwa, da abinda ya kamata kiyi bayan ganin jini a daren farko. Wacece Amarya? Amarya ita ce…

Gyaran fuska da manja da haske

Gyaran fuska Barka hajiya da shigowa wannan gida managarki ta kowane fanni, yau zanyi rubutu ne dangane da gyaran fuska da manja gamida bayanin gyaran fuska da kurkur, ban tsaya nan ba akwai jawabin yadda ake gyaran fuska da zuma…

Yanda zakayi matsalar shan cajin wayarka

Yanda zakayi matsalar shan cajin wayarka da bayanin wayar hannu (Mobile Phone)  A cikin wannan rubutun zamu kawo muku hanyar yanda zakayi matsalar shan cajin wayarka da kuma wasu mafi kyawun samfuran wayoyin hannu, gami da shahar…

Amfanin Kanunfari ga maza da budurwa

Amfanin kanunfari ga maza da mata A wannan rubutu namu na yau zamu yi tsokaci akan abubuwa da dama dangane da kanunfari, kamar su matsi da kanunfari, amfanin shan ruwan kanunfari, amfanin tazargade da kanunfari da kuma amfanin zu…

Amfanin bagaruwa ga budurwa

Amfanin bagaruwa ga mata da namiji Barka jama'ar Hausa a yau munyi tattaki izuwa jawabi dangane da amfanin bagaruwa ga mata da maza, harma da amfanin shan ruwan bagaruwa, haza zalika dama wasu haɗi kamar na  amfanin bagaruwa …

Kalmomin Hausa masu wahala

Kalmomin hausa masu wahala post Ba tareda ɓata lokaci ba wannan rubutu namu munyi shine akan wasu kalmomin Hausa masu wahala, gamida azuzuwan kalmomin Hausa, ire iren gabar Hausa, kalmomi masu gaba huɗu, biyar, shida. Da dai saur…

Tarihin Fatima Ali Nuhu

Tarihin Fatima Ali Nuhu A yau idan Allah Ubangijin talikai ya yarda za muyi rubutu akan tarihin Fatima Ali Nuhu , wato ya' ɗaya tilo ga Sarkin Kannywood, duk da dai cewa ba komai ne zamu iya rubutawa ɗari bisa ɗari dai dai ba…

Load More Posts
That is All