Wani Mutum Ya Mutu A Gidan Karuwar sa Yayin Jima'i A Delta (Hoto)

 Wani Mutum Ya Mutu A Gidan Karuwar sa Yayin Jima'i A Delta (Hoto)  

Wani hamshakin dan kasuwa ya mutu a gidan karuwar sa da ke jihar Delta. Karuwar kuma kamar matar babban aminin sa ne. 

 Hoton mamacin a TV wanda ya kasance babban san kasuwa ne,  ana kiran sa Victor. 

Post a Comment

0 Comments