Hotunan mutanen da EFCC ta kama sakamakon Zamba ta intanet

Hukumar EFCC a Enugu ta cafke wasu mutane 10 da ake zargi da zamba ta hanyar intanet a EnuguJami'an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, a shiyyar Enugu, sun cafke wasu mutane 10 da ake zargi da damfara ta hanyar intanet a Enugu.
Post a Comment

0 Comments