Hotunan Amaryar nan da ta Mutu Sati biyu da Auren ta

Hotunan Amaryar nan da ta Mutu Sati biyu da Auren ta
Hotunan Amaryar nan da ta Mutu Sati biyu da Auren ta

Lois Enanushe Amos, diyar tsohon Kansilan aikin gona na karamar hukumar Karu, jihar Nasarawa, ASP Amos Akaito (Rtd) ta mutu makonni shida bayan aurenta, Newspremises ta ruwaito.

Lois ta auri Allanana Israel Alu a ranar Asabar, 8 ga Mayu, 2021 a Keffi, Jihar Nasarawa kuma ta mutu a ranar Laraba, 23 ga Yuni bayan gajeriyar rashin lafiya.

A halin yanzu, ‘yan uwa da abokan arziki sun shiga shafukan sada zumunta domin yi mata ta’aziyya.Post a Comment

0 Comments